iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kasar Saudiyya ta kafa wani baje koli a birnin Makkah domin gabatar da ayyukan digital da aka yi wa alhazan Baitullahi Al-Haram a lokacin aikin Hajji na shekarar 1443.
Lambar Labari: 3487551    Ranar Watsawa : 2022/07/15